Hausa Videos
Video: Boyskido – Gimbiyar Hausa (Official Video)
Mawaki Boyskido ya saki bidiyon sabuwar wakarsa mai taken “Gimbiyar Hausa.” A cikin bidiyon, mawakin ya fito cikin shiga ta gargajiya irin ta al’adar Hausawa wacce ta kayatar matuka.
Ku hanzarta kallo domin kada a baku labari.
Video Details
Artist: Boyskido
Title: Gimbiyar Hausa
Genre: Hausa / Afro Traditional
Video Director: Jafs
Location: Nigeria
Release Date: 2026
Language: Hausa
Ku kalla ku ji daɗin wannan bidiyo mai ɗauke da kyawawan al’adun Hausawa.